ha_tn/col/04/18.md

468 B

Ku tuna da sarƙa na

Bulus yakan yi maganar sarƙa idan yana nufin ɗaurinsa a kurkuku. AT: "Ku tuna da ni ku yi mini addu'a yayin da ina kurkuku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Alheri ya tabbata a gare ku

"Alheri" a nan yana a matsayin Allah, mai nuna alheri ko kuma ayyukan kirki ga masubi. AT: "Ina addu'a don Ubangiji Yesu Almasihunmu ya cigaba da nuna alherinsa a gareku duka" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)