ha_tn/col/04/12.md

523 B

Abafaras

Abafaras ne mutumin da ya yi wa'azin bishara ga mutanen da ke cikin Kolosi. (Dubi: 1:7)

ɗaya daga cikinku

"daga garinku" ko kuma "ɗan garinku"

bawan Almasihu Yesu ne

"wani almajirin Almasihu Yesu mai himma"

Kullum yana maku addu'a da himma

"yana yi muku addu'a da naciya"

ku tsaya cikakku da haƙiƙancewa

"ku tsaya kamalallu da gabagaɗi"

Ina shaidarsa a kan ya yi aiki da himma domin ku

"na lura cewa ya yi aiki tukuru domin ku" (UDB)

Dimas

Wannan wani abokin aiki ne tare da Bulus.