ha_tn/col/04/01.md

568 B

Mahaɗin Zance:

Bayan magana da iyayengiji, Bulus ya kammala umurnan sa na musamman ga masubi daban-daban a cikin ikilisiyar da ke Kolosi.

daidai da kuma dace

Waɗannan kalmomi mun suna da ma'ana kusan ɗaya kuma an yi amfani ne da su domin a nanata abubuwan da ke daidai masu kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ku ma kuna da Ubangiji a sama

Allah yana so dangartakar da ke tsakanin maigida da baransa ya kasance da ƙauna kamar yadda Allah, Ubangijin mu na sama, yake ƙaunar bayinsa na duniya, haɗe da shugabanen barori na duniya.