ha_tn/col/03/22.md

1.2 KiB

ku yi wa iyayengijinku na jiki biyayya

"ku yi wa iyayengijinku na jiki biyayya"

abubuwa, ba tare da bautan ganin ido ba don faranta wa mutane rai

"abubuwa. Kada ku yi biyayya a lokacin da Iyayengijinku ke kallo kaɗai, kamar kuna buƙatar gamsar mutane ne kawai"

da sahihiyar zuciya

"zuciya" anan na nufin tunani ko kuma manufa, AT: "da dukkan manufar gaskiya" ko kuma "da rashin munafinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin Ubangiji

"kamar yadda za ku yi wa Ubangiji aiki"

sakamako na gado

"gadon sakamakonku"

gado

Anyi maganar karbar abin da Allah ya alkawarta wa masubi kamar gadan mallakar dukiya daga wani ɗan gida ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kowa ya yi rashin adalci zai karɓi sakamakon

Jumlar nana "karbi sakamako" na nufin a hukunta. AT: za a hukunta dukan wanda ya yi rashin adalci" ko kuma "Allah zai hukunta duk wanda ya yi rashin adalci"

da yayi rashin adalci

wanda ke kowane irin kuskure na ganganci

babu son kai

A nuna sonkai na nufin a ba wa wasu hukunci daban da na waɗanda suka aikata laifi iri ɗaya. AT: "Allah yana shar'anta kowa daidai" ko kuma "Allah yana shar'anta kowa bisa ga tsari ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)