ha_tn/col/03/15.md

1.8 KiB

Bari salamar Almasihu ta mallaki zukatanku

Bulus yana maganan salamar da Almasihu ke bayarwa kamar wani mai mulki ne shi. Wannan na iya nufin 1) "Ku yi dukan kome domin ku sami salama a dangantakar ku da juna" ko kuma 2) "Ku bar Allah ya baku salama a cikin zuciyarku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a cikin zukatanku

A nan "zukata" na nufin hankalin mutane. AT: "a cikin hankalin ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku bar maganar Almasihu ta zauna a cikinku

Bulus yana maganar Kalmar Almasihu kamar wani mutum ne da ke iya kasancewa a cikin sauran mutane. "Maganar Almasihu" na nufin koyaswar Almasihu. AT: "ku yi biyayya da koyaswar Almasihu" ko kuma "A ko da yaushe sai ku gaskata da Alkawarai na Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku koyar, ku kuma gargaɗi juna

"ku gargaɗas ku kuma ƙarfafa juna"

da zabura, waƙoƙi, da waƙoƙin yabo na ruhaniya

"da dukan ire-iren waƙoƙin yabo ga Allah"

rairawa tare da godiya cikin zukatanku

A nan "zuciya" na nufin hankalin mutum. AT: " rairawa tare da godiya cikin zukatanku" ko "raira tare da godiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cikin magana ko ayyuka

yin magana ko aikatawa

cikin sunan Ubangiji Yesu

"domin girmama Almasihu Yesu" ko kuma "tare da ikon Ubangiji Yesu"

ta wurinsa

Ma'anoni masu yiwuwa sun akamar haka 1) domin girmama Ubangiji Yesu" ko kuma 2) "domin ya sa mutane su san cewa ku na Ubangiji Yesu ne su kuma yi tunani mai kyau game da shi" ko kuma "kamar Ubangiji Yesu ne da kansa yake yi" (Dubi: translate: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta wurinsa

Wannan na nufin 1) "domin ya yi manyan ayyuka" ko kuma 2) "domin ya sa mutane su iya magana da Allah suna masa godiya." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)