ha_tn/col/03/05.md

1.5 KiB

Ku kashe sha'awacce-sha'awaccen da suke a duniya

Bulus yana maganan sha'awacce-sha'awaccen zunubi kamar su gaɓoɓin jikin mutum ne da mutane ke amfani da su su gamsar da kan su. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

rashin tsarki

"halin ƙazamta"

muguwar sha'awa

"sha'awar banza"

da kuma kwaɗayi, wadda shine bautar gumaka

"da kuma kwaɗayi, wadda ke cikin bautar gumaka" ko "kuma kada ku zama da kwaɗayi domin shi ne bautar gumakai" (UDB)

fushin Allah

Fushin Allah a kan waɗanda su ke aikata mugunta kamar yadda ya bayyana ta wurin hukunta su.

'ya'ya marasa biyayya

"mutane marasa biyayya" ko kuma "mutanen da sun ƙi yi masa biyayya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

A cikin waɗannan abubuwa ne kuka yi rayuwa

Bulus yana maganar yadda mutum ke rayuwa kamar wata hanya ce da mutum ke tafiya a ciki. AT: Waɗanan ne abubuwan da kuke yi a da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da kuke zaune a cikinsu

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "da kuke yin waɗanan abubuwan" 2) "da kuke rayuwa cikin mutanen da ke rashin biyayya ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mugayen manufofi

"marmarin aikata mugunta"

zage-zage

maganar da ke ɓata wa mutane rai

ƙazamar magana

kalmomi da basa nuna ladabi cikin hira

daga bakinku

A nan "baki" yana nufin magana. "cikin maganar ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)