ha_tn/amo/08/07.md

189 B

Yahweh ya rantse da fahariyar Yakubu

"Yahweh ya rantse da kansa, ya ce" ko "Yahweh, wanda Yakubu yake fahariya da shi ainun, ya rantse"

kogin Masar

wani suna da ake kiran Kogin Nilu