ha_tn/amo/08/04.md

803 B

ku da kuke tattake... kuna kawar

Amos yana magana da wadanda suke "sayarwa" da "kasuwanci" (8:5).

tattake

Duba yadda ka fassara wannan a 2:7.

Sun a cewa, "Yaushe sabuwar wata za ta wuce, don mu sayar da hatsi kuma? Yaushe ranar Asabar za ta wuce, don mu sayara da acca?"

"Kowane lokaci suna tambayar lokacin da sabuwar wata za ta wuce domin su sayar da hanti kuma, da kuma lokacin da Asabar zai wuce domin su yi kasuwancin acca".

Za mu yi awo da karamin ma'auni, mu kara farashi, mu daidaita ma'aunin don mu yi cuta

'Yan kasuwan za su yi amfani da ma'aunin zalunci da ke nuna kamar yawan ahtsin da suke awo ya fi yawan yadda yake a zahiri, sa'anna yawan kudin bai kai yadda ya yake ainihi ba.

Mai fatara kuma da takalma bi-shanu

AT: "mu sayi masu fatara da farashin takalma bi-shanu"