Mai yiwuwa a nan wannan yana nufin "wanda yake kula da tumaki", da yake an kira shi "makiyayi" a 1:1.