ha_tn/amo/07/10.md

411 B

firist

Ma'ana tana iya zama: 1) Amaziya shi ne kadai firist a Betel, ko 2) Amaziya shi ne shugaban firstoci a Betel.

Amos yana shirya maka makarkashiya a cikin jama'ar Isra'ila

AT: "Amosa yana tsakiyar kasar Isra'ila, kuma yana shirin aikata miyagun ayyuka gare ka"

Kasar ba za ta iya jure maganganunsa ba

"Mai yiwuwa jama'ar su yarda da shi, sa'annan kuma su yi abubuwan da za su hallakar da kasar"