siriryar igiya mai wani dan abin nauyi a gefe daya, wadda ake mora a gini dan tabbatar da cewa bango yana a mike sama da kasa