ha_tn/amo/07/01.md

190 B

Duba... duba

Marubucin yana fada wa mai karatu cewa yana dab da fadin wani abin mamaki. Mai yiwuwa yarenka yana da hanyar yin wannan.

kaka Yakubu zai tsira?

"Yakubu ba zai tsira ba!"