duba
AT: "saurara" ko "maida hankali ga abin da zam fada muku".
maganar Ubangiji Yahweh
Fassara wannan kamar yadda ka yi a 3:13.
daga Lebo Hamat... zuwa mashigara Arabah
AT: "daga iyakokin arewar kasarku zuwa iyakokin kudu"
mashiga
dan karamin rafi da ke gudana a lokacin damina kadai