ha_tn/amo/06/12.md

658 B

Muhimmin Bayani:

Amos ya mori tambayoyi biyu don jawo hankali ga tsautarwar da ta biyo baya.

Dawaki sukan yi sukuwa a duwatsu?

Ba zai yiwu doki ya i sukuwa a kan duwatsu ba tare da jin rauni ba. Amosa ya mori wannan salon tambayar domin tsautar musu saboda ayyukansu.

Mutum yakan yi huda a wurin da bijimi?

Babu wanda yake huda a kan duwatsu. Amos yana morar wannan salon tambayar don ya tsautar musu saboda ayyukansu.

Duk da haka kuka maida adalci dafi

"Amma kun maida dokoki abin cutar jama'a"

kuka maida nagarta mugunta

"kuna horon wadanda suka aikata daidai"

Lo Debar... Karnayim

Babu wanda ya san inda wadannan biranen suke a da.