ha_tn/amo/06/11.md

686 B

duba

"Saurara" ko "Maida hankali ga abin da zan fada muku".

babban gidan, rushe shi za a yi, karamin gidan kuma za a rugurguje

Wadannan maganganu biyu suna da ma'ana kusan iri daya. Bambanci tsakani "babban gida" da "karamin gida" yana nufin cewa anan maganar dukkan gidaje. Ma'ana tana iya zama: 1) Yahweh zai umurci wadansu su hallaka kowane gida, ko 2) Yahweh da kansa zai rushe kowane gida da kansa ta wurin ba da umurni.

babban gidan, rushe shi za a yi

AT: "abokin gaba zai rushe babban gidan, ya rugurguje shi"

rushe... rugurguje

Za ka iya morar kalma daya domin wadannan kalmomi biyun.

karamin gidan za a rugurguje shi

AT: "za a rushe karamin gidan kaca-kaca"