ha_tn/amo/06/09.md

757 B

dangin mamacin ya zo don ya fitar da gawar - wanda zai kone gawar bayan ya fitar da ita daga gidan - idan ya ce wa wanda yake cikin gidan, "Ko akwai wani kuma a nan?"

Ma'anar wadannan kalmomin ba a bayyane suke ba. Tana iya zama: 1) "Dangin mamacin" shi ne wanda zai "fitar da gawar" ya "kone", kuma yana magana da wani wanda ya bye a gidan bayan an kashe mutum goma a iyalin gidan, ko 2) "Dangin mamacin" wanda "ya zo don ya fitar da gawar" wani ne dabam daga wanda "zai kone" gawar, kuma suna magana da juna a gidan: "dangin mamacin ya don ya dauki gawar tare da wanda zai kone gawar bayan an fitar da gawar daga gidan - idan yayinda suke cikin gidan, sai dan'uwan ya ce wa mai kone gawar, "Ko... kai?"

kone

kona gawa

gawawwaki

jikunan matattu