ha_tn/amo/06/07.md

245 B

maganar Ubangiji Yahweh

Fassara wannan kamar yadda ka yi a 3:13.

Ba na son mafakarsa

"Na ki mutanen Isra'ila domin suna dogara da mafakarsu, ba ni ba, don ta kare su"

mafaka

ganuwa da aka gina kewaye da birane don kare su daga mahara