ha_tn/amo/06/05.md

368 B

sukan tsara kayan kida

Ma'anar tana iya zama: 1) suna kirkiro sabobbin wakoki da hanyoyin kada kayan kida, ko 2) suna kirkiro sabobbin kayan kida.

manyan kwanoni

kwanonin da ake amfani da su a hidimar haikali, suna da girma fiye da wanda mutum yakan yi amfani da su wajen cin abnci

ba su yin makoki

"ba su bakin cikin su nuna kamar wani kaunatacce ya mutu"