ha_tn/amo/06/03.md

577 B

kuna jawo kursiyin mugunta kurkusa

"aikata abubuwan da za su sa Allah ya kawo mugayen mutane su shar'anta ku"

kursiyin mugunta

"masarautar abokan gaba mai fitnar gaske"

kwance... jin dadi

A wannan lokacin Isra'ilawa sukan ci abinci yayinda suke zaune a kan tabarma ko wata kujera.

gadajen hauren giwa

"gadaje masu hauren giwa a kansu, don su kaa musu kyau" ko "gadaje masu tsada"

hauren giwa

hakora da kahonnin manyan dabbobi

kwancyar jin dadi

"kwanciya kamar mutanen da ba su son yin aiki"

kujeru

kujeru masu taushi sosai da za a iya kwanciya a kai