ha_tn/amo/06/01.md

314 B

zaman sakewa

zama cikin kwanciyar hankali, ba tare da damuwa cewa Allah zai hukunta su ba

Sun fi masarautunku biyu din nan ne?

AT: "Ba su masarautunku nan naku biyu ba".

Yankin kasarsu ya fi naku?

"Yankin kasarsu bai kai naku girma ba" ko "Wadannan kasashen sun fi kankanta fiye da Yahuza da Samariya".