381 B
381 B
Me ya sa kuke marmarin zuwa ranar nan ta Yahweh?
AT: "Bai kamata ku yi marmarin zuwan ranar Yahweh ba!"
Ranar duhu ce, ba ta haske ba
"munanan abubuwa, ba masu kyau ba, za su abku a wanan ranar"
Ba ranar Yahweh za ta zama ta duhu, ba ta haske ba?
AT: "Hakika, ranar Yahweh za ta zma duhu, ba haske ba!" ko "munanan abubuwa, ba masu kyau ba, za su faru a ranar Yahweh!"