ha_tn/amo/05/12.md

232 B

kuna korar mabukata a kofofin majalisa

"ba ku barin mabukata su kawo kararrakinsu gun alkalai"

duk mai hankalai ya kame bakinsa

Wadanda ba su so mugayen mutane su cutar da su, ba za su yi magana game da miyagun ayyukansu ba.