ha_tn/amo/05/06.md

417 B

zai barke kamar wuta

"zai zama kamar wutar da take barkewa farat daya ta hallaka komai"

kuna bata shari'a, kuna zubar da gaskiya kasa

kiran miyagun ayyuka abubuwa masu kyau, da yi da abubuwan alherin kamar ba su da muhimmanci

kuna bata shari'a

ko "karkata shari'a" ko "aikata abin da ba daidai ba amma ku ce daidai ne"

zubar da gaskiya kasa

ko "kuna yi da gaskiya kamar ba ta muhimmanci kamar kazanta"