ha_tn/amo/04/10.md

512 B

na cika hancinku da doyin sansaninku

AT: "cika iska da doyin sansaninku" ko "ba za ku iya tsira daga doyin sansaninku ba".

doyi

wari mara kyau, musamman da matattun mutane

kamar sanda kuke, wadda aka fisge daga wuta

AT: "Na gaggauta fitar da ku daga cikin wuta kamar ku sanda mai konewa ne" ko "na bar ku kun dan kone kamin na gaggauta fitar da ku daga cikin wutar".

ba ku komo wurina ba

Fassara wadannan kalmomin yadda ka yi a 4:6.

maganar Yahweh

Fassara wadannan kalmomn yadda ka yi a 2:11.