376 B
376 B
Na sa darba da domana su rima ku
"Wadansu lokua nakan ba ku ruwan sama kadan, wani lokaci kuma in ba ku ya wuce kima"
darba
cutar da busar da shuka ta kashe ta
rima
wani abu mai girma a kan abubuwan da suka dade da danshi.
ba ku komo wurina ba
Fassara kalmomin nan kamar yadda ka yi a 4:6.
maganar Yahweh
Fassara wadannan kalmomin kamar yadda ka yi a 2:11.