ha_tn/amo/04/04.md

727 B

Ku tafi Betel, ku yi zunubi, ku tafi Gilgal ku kara zunubi

"Da yake kun ki ku tuba, hadayunku da kuke mikawa a Betel da Gilgal suna kara fusatar da ni ne kawai"

kuyi kawo hadayu... zakka... hadaya ta godiya... ku yi ta yin fariya da hadayarku ta yaradar rai

Idan yarenku yana da hanyar nuna cewa mutanen sun ki su gane cewa yin wadannan abubuwan ba zai taimake su ba, amma kuma ba za su daina yin su ba, to, za ka iya morar ta a nan.

kowace rana ta uku ku yi ta ba da zakka

Maimakon "kowace rana ta uku", wadansu juyi suna da "kowace shekara ta uku". Wannan haka ne domin ya kamata Isra'ilawa su kawo zakkarsu ga Alah sau daya kowace shekara uku.

maganar Ubangiji Yahweh

Fassara wannan kamar yadda ka yi a 3:13.