ha_tn/amo/04/03.md

562 B

inda garu ya tsage

wuraren da abokan gaba suka fasa ganuwar birni don su shiga

a jefar da ku zuwa wajejen Harmon

"za su jefar da ku zuwa wajejen Harmon" ko "abokan gabanku za su tilasa muku ku bar birnin ku nufi wajejen Harmon"

Harmon

Wannan yana iya zama sunan wani wurin da ba mu sani ba. Ko kuma, yana iya nufin Dutsen Harmon, kuma wadansu juyi na zamani sun fassara shi a haka.

wannan maganar Yahweh ce

An yi amfani da wannan furcin don nuna cewa abubuwan da Allah ya fada za su faru hakika Fassara wadannan kalmomin kamar yadda ka yi a 2:11.