ha_tn/amo/04/01.md

309 B

jawo ku da kugiyoyi, na karshenku da kugiyar kifi

Wadanan maganganu biyu suna da ma'ana kusan daya, kuma suna jaddada cewa abokin gaba zai kama mutanen kamar yadda mutane suke kama kifi. AT: "nasara a kan dukkanku, su tilasa muku ku tafi tare da su" ko "su sa ku a kan kugiyoyi kamar kifi, su tafi da ku".