ha_tn/amo/02/15.md

379 B

Mai baka ba zai iya dagewa ba

"mai harbi da baka zai gudu"

mai saurin gudu ba zai tsira ba

"za a kama mai saurin gudu"

mahayin doki kuma ba zai ceci kansa ba

"mahayin dokin zai mutu"

gudu tsirara

Ma'ana tana iya zama 1) "gdud ba tare da makamansa ba", ko 2) "gudu ba tare da tufafi a jiki ba".

maganar Yahweh

Fassara wadannan kalmomin kamar yadda ka yi a 2:11