306 B
306 B
Saboda zunubai uku... har ma hudu, ba zan fasa hukunci ba
Duba yadda ka fassara wadannan kalmomin a 1:3.
Karairayinsu
Wannan furcin a nan yana iya nufin "aloolin karya" ko "gumaka".
ratse daga hanya... tafiya
Anan maganar bautar gumaka kamar mutanen suna tafiya a bayan wadannan allolin karyan.