ha_tn/amo/01/14.md

206 B

zai yi rugugi kamar guguwa

"munanan abubuwa da yawa suna faruwa duka a lokaci guda"

rugugi... guguwa

kadawar iska iri biyu masu tsanani

guguwa

wani irin hadarin da iska take jujjuyawa kamar zobe