410 B
410 B
datse
A nan, "datse" yana nufin "hallaka" ko "kora".
mai zama a Ashdod
Wadansu juyin zamani sun fassara wannan da ma'anar, "Mutanen da ke zama a Ashdod". Juyin da ke da "mutumin" sukan fassara wannan da ma'anar sarki.
mutumin da rike da sandar sarauta daga Ashkelon
Wadansu juyin zamani sun fassara wannan a matsayin mutumin da yake zama a Ashdod.
Zan yi gaba da Ekron
ko "Zan yi fada da Ekron"