ha_tn/amo/01/03.md

228 B

Saboda zunubai uku... har ma hudu

"Saboda yawan zunubai... saboda dumbin zunubai" ko "Saboda... sun yi zunubi sosai, sun yi zunubi fiye da yadda zan kyale"

Ba zan fasa hukunci ba

AT: "Tabbas zan hukunta wadannan mutanen"