ha_tn/amo/01/01.md

536 B

abubuwan... bayyanawa Amos

Komai da Allah ya sa Amos ya fahimta ta wurin abin da Amos ya gani ko ya ji.

Yahweh zai yi ruri daga Sihyona; muryarsa za ta tsawa daga Urushalima

Wadannan bayanai biyu suna da ma'ana iri daya. Duka biyun suna jaddada cewa Yahweh yana magana da babbar murya yayinda yake shirin hukunta al'mmar.

Yahweh zai yi ruri

kamar 1) zaki, ko 2) tsawa

Yahweh

Wannan ne sunan Allah, wanda ya bayyana wa mutanena a Tsohon Alkawari. Duba shafin fassara Kalma a kan Yahweh game da yadda za ka fassara wannan.