ha_tn/act/25/25.md

873 B

saboda ya ɗaukaka ƙara zuwa wurin sarki

"domin ya ce yana so sarki ne ya yanke masa shari'a"

sari

Sarkin shi ne mai mulƙin ƙasashen da ke yankin Roma. Ya mulƙe ƙasashe da lardodi masu yawa.

na kawo shi gabanku, masamman kai, ya sarki Agaribas

"Na kawo Bulus a gaban ku dukka, musamman kai, ya Sarki Agaribas."

Domin in sami ƙarin abin da zan rubuta

"domin in sami wani abu kuma da zan rubuta" ko kuma "domin in san abinda zan rubuta"

a ganina rashin hankali ce in aika ɗan sarka ba tare da na rubuta

Ana iya juya kalmar nan "wauta" da kuma "ba tare da" a wata hanya daban. AT: " a yana da kyau idan na aika da aɗn sarka, in rubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ƙararraki a kansa ba

Wannan na iya nufin 1) zargin da Shugabannin Yahudawa suka kawa a kansa ba ko kuma "ƙararrakin dokar Romawa da sun shafe Bulus.