ha_tn/act/25/23.md

793 B

tare da kasaitaccen taro

"tare da kasaitaccen taro su basu girma"

ɗakin taro

Wannan wata babban ɗaki ne da jama'a kan taru domin bukukkuwa, da shari'u, da kuma wasu abubuwa.

aka fito masu da Bulus

AT: "sojojin sun fito da Bulus ya bayyana a gabansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukkan taron Yahudawa

Ana amfani ne da kalmar nan "dukkan" domin a nanata cewa Yahudawa masu yawa sosai suna son Bulus yă mutu. AT: "Yahudawa masu yawa sosai" ko kuma "shugabaninnin Yahudawa da dama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Suna mani ihu cewa

"suna yi mani magana da ƙarfi"

bai cancanci a bar shi da rai ba

Ana iya juya wannan a wata hanya daban. AT: "A ƙashe shi nan yanzu yanzu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)