ha_tn/act/25/21.md

626 B

Amma da Bulus ya nemi a riƙi shi tukuna, sai sarki ya shari'anta shi

AT: "Amma Bulus ya nace a bar shi da masu tsaron Romawa har zuwa loƙacin da sarki zai zo yă shar'anta shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai na ba da umarni a ajiye

AT: "Sai na umarci sojoji su ajiye shi a wurinsu" ko kuma "Sai na ce wa sojoji su tsare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

"Gobe za ka ji shi," in ji Festas

"Ana iya fara jimlar da kalmomin nan "Festas ya ce" AT: "Festas ya ce, 'zan ba ka lokaci ka saurare Bulus gobe'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-quotations)