ha_tn/act/25/13.md

1.3 KiB

domin su ziyarci Festas

don su ziyarci Fe stas game da zancnen aikin hukuma"

Akwai wani mutum ɗan sarka da Filikus ya bari a kurkuku

AT: "Da Filikus ya bar nan, ya bar wani mutum a nan kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Filikus

Filikus ne gwamnar Roma na wannan yankin kuma yana zama ne a Kaisariya. Duba yadda aka juya wannan a [23:24]

suka kawo ƙararsa gare ni

Ana maganar ƙarar mutum a kotu ne kamar wani abu ne da mutum ke iya kai kotu. AT: "ya yi magana da ni game da mutumin nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka roƙa a tabbatar masa da laifi

Wannan na nufin cewa suna roƙo a ƙashe Bulus. AT: "sun roƙe ni in ƙashe shi" ko kuma "sun roƙe ni in tabbatar mishi da laifin da zai kai shi ga mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

a ba da wanda

A nan "ba da" na nufin a kai wani wurin wasu don su hukunta ko kuma su ƙashe shi. AT: "bari wani yă hukunta ko ma wa" ko kuma "bari ku hukunta wani da mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a gaban masu kararsa

Wannan na nufin su hadu da masu ƙararrakin sa. AT: "a gaban mutumin da aka zarge shi da laifi ya haɗu da masu zarginsa fuska da fuska" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)