ha_tn/act/25/09.md

809 B

Festas yana neman farin jini wajen Yahudawa

A nan "Yahudawa" na nufin shugabannin Yahudawa. AT: "yana so ya gamshi shugabannin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ka je Urushalima

Urushalima yana sama da Kaisariya bisa ga labarin ƙasa. Don haka, yana da sauki a ce mutum ya sauko daga Urushalima.

a kuma shari'anta ka a can game da waɗannan abubuwa

AT: "inda ni zan shar'anta ka a game da waɗannan ƙararraki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ina tsaye a dakalin Shari'ar Kaisar inda dole a shari'anta ni

"dakalin shari'a" na nufin ikon da Kaisar ke da shi na shar'anta Bulus. AT: "Na roƙa in saya a gaban Kaisar don ya shar'anta ni ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])