ha_tn/act/25/06.md

970 B

zuwa Kaisariya

Urushalima yana sama da Kaisariya bisa ga labarin ƙasa. Don haka, yana da sauki a ce mutum ya sauko daga Urushalima.

ya zauna bisa kursiyin shari'a

A nan "kursiyin shari'a na nufin zaman Festas a matsayin alkalin da ke binciken maganar Bulus. AT: "ya zauna a kursiyin yanke hukunci" ko kuma "ya zauna a matsayin mai yanke hukunci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a kawo Bulus a gabansa

AT: "sojojinsa su kawo Bulus gabansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Da Bulus ya iso

"Da ya zo ya tsaya gaban Festas"

suka yi ta kawo ƙararraki masu nauyi da yawa

Ana maganar mugun laifi kamar wani abu ne da mutum ke iya kawo kotu. AT: "sun zargi Bulus da laifuffuka masu nauyi da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ko haikali

Bulus ya ce shi bai ƙetere wani doka game da wanda za su iys shiga haikalin da ke Urushalima ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)