ha_tn/act/24/26.md

634 B

Bulus zai bashi kuɗi

Filikus yana sa zuciya Bulus zai bashi toshiya don a sake shi.

don haka, yayi ta nemansa akai-akai domin yayi magana da shi

"don haka Filikus yakan aika ya gan Bulus akai akai don yă yi magana da Bulus"

Borkiyas Festas

Wannan shi ne sabon Gwamnar Roma wanda ya maye gurbin Filikus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

domin neman farin jini a wurin Yahudawa

A nan "Yahudawa" na nufin shigabannin Yahudawa. AT: "domin yana so shugabannin Yahudawa so so shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ya ci gaba da tsaron Bulus a gidan yari

"ya bar Bulus a Kurkuku"