376 B
376 B
Bayan waɗansu kwanaki
"Bayan kwanaki da dama"
matarsa Durusilla
Wannan sunan wata mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
wata Bayahudiya
Wato mace a Yahudawa. AT: "wadda Bayahudiya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Filikus ya firgita
Mai yiwuwa Filikus ya ji tabbacin zunubansa"
a yanzu
"a daidai wannan lokaci"