ha_tn/act/24/20.md

613 B

mutanen nan

Wato mutanen majalisar da ke nan a Urusahlima a lokacin shari'ar Bulus.

su faɗa in sun taba iske ni da wani aibu

"su faɗi abinda na yi wanda ba daidaiba da za su iya su hakikanta"

Wato batun tashin matattu

A nan iya sanar da kalmar nan "tashin matattu" zuwa "Allah zai tashe su da rai" AT: "Wato saboda na gaskanta cewa Allah zai ta da matattu ne (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

ake neman yi mani hukunci a gabanka a yau

AT: "kana yi mini shari'a a yau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)