ha_tn/act/24/17.md

837 B

Yanzu

Wannan kalmar na nuna dabara a muhawarar Bulus. Ana ya bayyana yanayin Urushalima a lokacin da wasu Yahudawa suka kama shi.

bayan wasu shekaru

"bayan wasu shekaru nesa da Urushalima"

na zo in kawo wa mutane na wasu sadakoki da baikon yardar rai ga

A nan ana iya juya kalmar nan "na zo" zuwa "na je." AT: "Na je in tallafawa wa mutane na ta wurin kawo masu gudumawar kuɗi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

a cikin ka'idodin tsarkakewa a haikali

"a cikin haikali bayan na gama ka'idodin tsarkake kaina"

ba da taro ko ta da hargitsi ba

Ana iya sanar da wannan a wata sabuwar jimla. AT: "Ban hada taro ba, ba ma ina ƙoƙarin ta da hargitisi ba (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

waɗannan mutanen

"Yahudawa daga Asiya"

har idan suna da wani zargi

"idan suna da wani abin faɗi"