606 B
606 B
gwamnan ya alamta
"gwamnan ya motsa"
mai shari'ar ƙasarnan
A nan "ƙasa" na nufin mutanen ƙasar Yahudawa. AT: "mai shari'ar mutanen ƙasar Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zan yi maka bayani
"bayana maka yanayina"
kwana sha biyu ba tun
"kwana 12 tun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
ban likkafa taron ba
"ta da hargitisi" anan karin magana ne da ke nufin ta da hankulan mutane. AT: "ban ta da hankalin taron ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zargin
"ɗaukan laifofin munana ayyukansu" ko kuma "zargin laifofi