ha_tn/act/24/04.md

924 B

Domin kada in wahalsheka

Wannan na iya nufin 1) "domin kada in ci maka lokaci" ko kuma "domin kada in gajiyad da kai"

yi hakuri ka saurare ni kadan

"yi hakuri ka ɗan saurare maganar da zan yi"

mutumin nan yana barna

Ana maganar Bulus kamar wani aloba ne da ke yaduwa daga wannan mutim zuwa wancan mutum. AT: "mutumin nan fitinanne ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahudawa a dukkan duniya

Wannan dai karin magana ne domin a jaddada zargin da ke kan Bulus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Shi ne shugaban ɗariƙar Nazarawa

Jimlar nan "ɗariƙar Nazarawa" wata suna ne na masubi. AT: "Yana kuma shugabantan taron jama'a da ake ce da su mabiyan Nazarawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ɗariƙar

Wanna wata ƙaramar ƙungiya a cikin manyan ƙungiyoyi. Tartilus yana ganin masubi a matsayin wata ƙaramar ƙungiya a cikin adinin Yahudanci.