ha_tn/act/24/01.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

A nan gwada Bulus a Kaisariya. Tartilus ya miƙa wa Gwamna Filikus ƙarar da ke kan Bulus.

Muhimmin Bayyani:

A nan kalmar nan "kai" na nufin Filikus, gwamna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Bayan kwanaki biyar

"bayan kwanaki biyar da sojojin Roma suka kai Bulus Kaisariya"

Tartilus

Wannan sunan wani mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Hananiya

Wannan sunan wani mutum ne. Wannan Hananiya daban ne da wanda aka yi maganarsa a [5:1], da kuma Hananiya da ke [9:10]. Duba yadda aka juya wannan a 23:1 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wani masanin shari'a mai

"wani lauya." Tartilus wani shaharren Masanin shari'ar Romawa ne, ya kasance a kotu ne musamman domin ya zargi Bulus.

tafi can

"tafi Kaisariya inda Bulus yake dama"

gaban gwamna

"gaban gwamna wanda shi ne alkali a kotun"

ya fara zargin Bulus

"Ya fara ƙarar a gaban gwamna cewa Bulus ya ƙarye doka."

mun sami zaman lafiya

Ana "mu" na nufin 'yan gari da ke karkashin mulkin Filikus. AT: "mu, jama'a da kake mulkimu, muna zaman lafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

sa'annan hangen gabanka ya kawo gyara mai kyau a ƙasarmu

"sa'annan shirin da ka yi ya ƙara ƙyau ƙasarmu"

ya mai girma Filikus

"Filikus gwamna wanda ya cancanci dukkan girma" Filikus ne gwamnar Roma da ke mulkin dukkan yankin. Duba yadda aka juya irin wannan jimlar a [23:25]