ha_tn/act/23/34.md

537 B

sai ya tambaye su daga wani yanki ne Bulus ya fito. Da

A nan iya sanar da wannan a matsayin furci. AT: "Ya tambaye Bulus, 'daga wani yanki ka fito?' Da (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Da ya ji daga yankin Kilikiya ne, Ya ce

AT: "Bulus ya ce, 'Ni daga Kilikiya ne.' Sai gwamna ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

zan saurare ka sosai

"Zan saurare duk maganan da kake da shi"

Sai ya umarta a tsare shi

AT: "ya umurci sojoji su tsare shi" ko kuma "ya umarci sojoji su masa tsaro"