ha_tn/act/23/31.md

369 B

Sai sojoji suka yi biyayya da umarni

Kalmar nan "sai" na nuna alama ne cewa hakan ya faru ne ta dalilin wani abu da ya faru a baya. A wannan karo, abinda ya faru a baya shi ne umarnin da babbar hafsan ya bayar cewa sojoji su raka Bulus.

suka ɗauki Bulus suka kawo shi da dare

A nan ana iya juya "kawo" zuwa "kai." AT: "Suka samo Bulus sai sun kai shi da dare"