474 B
474 B
cewa ana zarginsa ne a kan tambayoyi game da
AT: "cewa suna zarginsa a kan tambayoyi game da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
amma ba wani zargi da ya cancanci kisa ko ɗauri ba
AT: "amma ba wanda ya zarge shi da wani abu da zai sa hukumomin Romawa su kashe shi ko su ɗaure shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Sai aka sanar da ni
AT: "Daga baya na gane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)